Latest
Gwamnatin tarayya ta kawo hanyar sanya jami'an tsaro a gonakin Arewacin Najeriya domin ba manoma kariya da maganin yan bindiga da samar da wadataccen abinci.
Bayanai na ci gaba da samuwa kan albashin da sanatocin Najeriya ke karba duk wata. Bincike ya nuna cewa duk wata ana biyan sanatoci 99 albashin N2bn.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ma ci gaba da ikirarin cewa matakan da ta ɗauka za su ceto daga hahlin kuncin da ake ciki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar nan na bukatar akalla alburusai miliyan 350 domin gudanar da ayyukan yaki da ta'addanci a duk shekara.
Wata kotu a kasar Faransa ta ba da umarnin kwace jiragen saman shugaban kasar Najeriya uku bayan shigar da korafi da kamfanin Zhongshan na China ya yi.
Kungiyar malaman jami'a, ASUU ta sanar da cewa za ta kara kudin wuta zuwa N80,000 ga daliban jami'a saboda karin kudin wuta da aka musu bayan cire tallafin lantarki.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya sanar da shirinsa na fara sayar da shimkafa a farashi mai rangwamen kaso 51%, ya ce hakan zai ragewa mutane raɗadi.
Hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta tsare shugaban hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), Jalal Arabi da sakatarensa.
Bayan daukar alkawarin daukar matakan saukaka farashin abinci a kasa, gwamnatin tarayya ta fitar da sharudan shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba.
Masu zafi
Samu kari