Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, kan zargin cewa an sace takardun shari'arsa.
Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan shirin kamfanin Zhongshan Fucheng na kwace jiragen shugaban kasa guda uku da kotu ta ba shi izini kan sabani da jihar Ogun.
An samu rikici tsakanin makiyaya da.manoma a jihar Adamawa da ke Arewacin Najeriya. Barakar ta afku a kauyuka hudu a karamar hukumar Demsa tare da kashe rai uku.
Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta wallafa ya nuna raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya zuwa kashi 33.40 a watan Yulin 2024.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya yi magana kan zanga-zanga a Kano inda ya ce ya samu bayanan sirri Gwamna Abba Kabir ne ya dauki nauyin zanga-zangar.
Majalisar shari’a ta kasa (NJC) a ranar Alhamis, 15 ga Agusta, ta bada shawarar Mai shari’a Kudirat Motonmori Kekere-Ekun ta zama shugabar aklalan Najeriya (CJN).
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kano (KANSIEC), ta fitar da kudin sayen takardar tsayawa takara ga shugabanni da kansilolin karamar hukuma a kan N10bn da N5m.
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya fito ya nuna yatsa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan batun albashin sanatoci.
Kungiyar Yarabawa ta yi kira ga masu neman kifar da gwamnatin Bola Tinubu a lokacin zanga zanga da su jira sai a shekarar 2031 bayan ya yi tazarce tukunna.
Masu zafi
Samu kari