Latest
Ana tuhumar Shehu Wada Sagagi da yin gaba da kayan abinci da za a raba a matsayin tallafi. A 2023 Sagagi ya zama shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin na Kano.
Gwamnan Sakkwato, Ahmed Aliyu ta tausayawa iyalan waɗaɓda suka mutu da sauran waɗanda haɗarin jirgin ruwa ya rutsa da su a kauyen Dundaye ranar Lahadi.
Mstaimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya fito ya yi magana kan taimakon da ya ba Gwamna Godwin Obaseki a siyasance. Shaibu ya ce ya yiwa gwamnan rana.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta kaddamar da rabon buhunan shinkafar da gwamnatin Bola Tinubu ta turo domin rage raɗaɗi.
Hajiya Hauwa Kulu Muhammadu Jega, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta rasu, za a yi jana'iza da karfe 1:30 na rana yau Asabar a Abuja.
Kwamitin majalisar wakilai na musamman kan satar danyen man fetur ya aika da gargadi kan barayin man fetur. Ya sha alwashin ganin bayan ayyukansu.
An yi musayar kalamai tsakanin Bashir Ahmaad da wasu da ake tunanin masoyan Abdullahi Ganduje har ya yi masu addu’ar Allah ya tashe shi a tawagarsu Ganduje a kiyama
Shugaban APC na riƙon kwarya ya yi zargin cewa wasu na kitsa wasu abubuwa da nufin wargaza lissafin Bola Ahmed Tinubu na tazarce a babban zaben 2027.
Tsohon shugaban kasan Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi magana kan batun cewa mahaifinsa jinin kabilar Igbo. Tsohon shugaban kasan ya yi cikakken bayani.
Masu zafi
Samu kari