Latest
Sojojin Najeriya sun samu nasara kan yan Boko Haram bayan sun fafata yayin wani fada da suka yi a Maiduguri. Sojojin sun samu nasarar kashe Abu Rijab da ake nema.
Gwamnoni hudu na wasu jihohin Kudu maso Yamma sun ayyana ranakun hutu domin murnar ranar Isese a ranar 20 ga Agusta. Isese na nufin bikin al'adun Yarabawa.
Jam'iyyar APC reshen Kano ta nemi hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC)ta binciki gwamnatin jihar bisa zargin kwangilar magani.
Wani babban jigon APC, Kwamared Abdulhakeem Adegoke Alawuje ya yi hasashdn cewa ƴan Najeriya ba za su gujewa Tinubu ba a zaben shugaban ƙasa na 2027.
Kwararru a bangaren noma sun fara kokawa kan yiwuwar a samu karancin abinci matukar ambaliyar ruwa ya ci gabaa jihohin Arewa da aka sani da noma.
Mutane biyar yan gida daya sun mutu bayan sun sha miyar gishirin lalle a Sokoto yayin da biyu ke kwance a gadon asibiti. Kwamishinar lafiya ta tabbatar da lamarin.
Kotun kolin ta ajiye hukunci kan karar da jam’iyyar adawa ta APC da dan takararta Timipre Sylva suka shigar na kalubalantar nasarar gwamnan Bayelsa Douye Diri.
Tsohon sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, sanata Ishaku Abbo, ya bayyana cewa albashin da ake biyan sanatoci ya yi kadan. Ya kawo kwararan dalilansa.
Sauki ya fara samuwa a wasu jihohi Arewa maso yamma, yayin da farashin abinci ya fara yin kasa a wasu daga cikin kasuwannin yankin ciki har da Kano da Katsina.
Masu zafi
Samu kari