Latest
Jigo a jam'iyyar PDP, Edwin Clark ya bukaci mukaddashin shugaban PDP na kasa Umar Damagun ya kori ministan Abuja, Nyesom Wike domin cigaban jam'iyyar PDP.
A rahoton hukumar NBS na watan Yuli, farashin gas din girki ya sauko da kaso 14.23. An ce ana sayar da gas din kan N5,974.54 a Yuli maimakon N6,966.03 a Yuni.
Ana ta samun karuwar kiraye-kiraye daga ciki da wajen jam'iyyar PDP na ganin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake neman takarar shugaban kasa.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ba da tallafin tsabar kudi N20m ga mutanen da ambaliyar ruwa ta ritsa da su. Ya bukaci su rungumi kaddara.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya ba da labarin yadda Shugaba Bola Tinubu ya sauya rayuwarsa a wata haduwa da suka yi a shekarar 1998.
An kama Yomi Jones Olayeye, dan shekara 40 dan Najeriya daga Legas, a filin jirgin sama na John F. Kennedy da ke birnin New York bisa zargin zamba na COVID-19.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana yadda aka yi aikin hadin gwiwa wajen gano badakala a hukumar alhazai.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Hukumar PCACC ta kama wasu mutane biyar da suka hada da dan uwan Kwankwaso, Musa Garba, Alhaji Mohammed Kabawa, babban sakataren ma’aikatar kananan hukumomi.
Masu zafi
Samu kari