Latest
Jam'iyyar APC ta rushe shugabanninta na jihar Benue. APC ta yi hakan ne duk da umarnin kotu da ya hana ta daukar wannan matakin. Jam'iyyar na fama da rikici a jihar.
Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II ya kammala karatunsa a fannin shari'ar addinin musulunci da ya fara bayan tsige shi a 2020 a birnin Landan.
Tsohon shugaban hukumar ICPC, Mai Shari'a Emmanuel Ayoola ya riga mu gidsn gaskiya jiya Talata yana da shekaru 90 a duniya, an fara mika sakon ta'aziyya.
Masu ababen hawa da ke bin titin Anthony Oke zuwa Gbagada ta babbar hanyar Oshodi-Apapa sun tsallake rijiya da baya yayin da yanka dauke da gas ta fadi.
Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir Isa Muhammad Bawa bayan sun yi garkuwa da shi. Mun tattaro muku tarihin sarkin Gobir da tarihin masarautar Gobir da Gobirawa.
An tabbatar da mutuwar mutum huɗu tare da ɓatan wasu mutane shida bayan wnai jirgin ruwa ya kife a kauyen Kauran Mata da ke ƙaramar hukumar Madobi a Kano.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna. 'Yan bindigan a yayin farmakin sun sace matar wani basarake tare da 'ya'yansa guda biyu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar ƴan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Wase da ke jihar Filato, sun kashe akalla 15daga cikinsu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi magana kan rikicinsa da Gwamna Siminalayi Fubara. Ya ce babu batun sasantawa a tsakaninsu.
Masu zafi
Samu kari