Latest
Gwamnatin jihar Enugu ta samu nasarar rusa wasu kangwayen gine gine da ake zargin masu garkuwa na amfani da su, ta kwsto miyagun makamai a wurin.
Hukumar shige da fice ta kasa ta sanar da karin kudin fasfo ga yan Najeriya masu shirin fita kasashen ketare daga N35,000 zuwa N50,000, daga N70,000 zuwa N100,000.
Alhaji Tanko Yakasai ya kara da cewa an yi kuskure a rahoton da ya sanya sunansa daga cikin yan wadanda su ka kafa sabuwar jam'iyyar League of Northern Democrats.
Kamfanoni hudu daga kasashen Togo da Benin sun gaza biyan Najeriya dala miliyan 14.19 na kudin wutar lantarkin da aka tura masu a watanni 3 na farkon 2024.
Ministan lafiya, Farfesa Muhammad Pate ya tura sako ga Nuhu Ribadu da sufeton yan sanda IGP Kayode Egbetokun kan kubutar da Dr Ganiyat Papoola daga yan bindiga.
Gwamnatin Kano ta sake bankado wata sabuwar badakalar N660m da ake zargin an tafka a kwangilar samar da ruwan sha a kananan hukumomi 44 na jihar.
Jama'a na nuna damuwa bayan dalibai likitoci 20 da aka sace a Benue sun yi mako daya a hannun masu garkuwa da mutane, an bukaci N50m kudin fansa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai sakacin gwamanti a tabarbarewar tsaro yayin da ya mika sakon ta'aziyyar mutuwar Sarkin Gobir.
Kidiggiga ta nuna yadda shugaban kasa Bola Tinubu ya kashe makudan kudi har N2.3bn a harkar tafiye tafiye zuwa kasashen ketare duk da tsadar rayuwa.
Masu zafi
Samu kari