Latest
Wasu yan daba da ake zargin yan APC ne sun farmaki dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka bayan hukuncin Kotun Koli a birnin Tarayya Abuja.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya yi tafiya zuwa Abuja domin halartar wani taron sarakuna, wannan ita ce fitarsa ta farko bayan fara rikicin sarauta.
A rahoton nan, za a ji wani dalibin da ke aji na 4 a sashen ilimin kiwon dabbobi, Oluwaseyi Adebay ya fada cikin tafkin kiwon kifi su na cikin da tafiya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa akwai bukatar jami'an tsaro su mayar da hankali wajen kokarin sanya ido kan al'amuran tsaro domin wanzuwar zaman lafiya.
Bayan kai ruwa rana a shari'ar zaben gwamnan jihar Imo, kotun kolin Najeriya ta kori ƙarar jam'iyyar LP da ɗan takararta, ta tabbatar da nasarar Gwamna Uzodinma.
Rahotannin da muka samu sun nuna cewa nan ba da jimawa shugaban ƙasa, Boƙa Tinubu zai tashi zuwa ƙasar Faransa domin karisa ziyarar da ya katse yau.
Bayan yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Bayelsa, Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Usman Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Kogi.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an fara biyan yan fansho hakkokinsu wadanda su ka ajiye aiki a shekarar da mu ciki wanda adadin kudin ya kai Naira Biliyan 3.4.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata mata mai shekaru 40 bayan cinnawa kanta wuta a jihar saboda sakinta da mijinta ya yi.
Masu zafi
Samu kari