Latest
Yayin da ake jimamin kisan Sarkin Gobir, Malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Lawan Triumph ya nuna damuwa kan lamarin inda ya shawarci al'umma su yi taka tsan-tsan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana sane da halin da 'yan Najeriya ke ciki. Shugaba Tinubu ya bayyana cewa yana kokarin tsamo su daga ciki.
Ministan ilmi, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana adadin da suka samu a binciken da suke yi kan mutane masu amfani da digirin bogi na Benin da Togo.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya cika alƙawarin da ya ɗauka a makon jiya, ma'aikatan gwamnati a matakin jiha sun fara cin gajiyar sabon mafi ƙarancin albashi.
Gwamnonin jihohi a karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana damuwa kan yadda ake zargin su game da tallafin Gwamnatin Tarayya duk da ba zai rage komai ba
Aminu Boza, ɗan majalisar dokokin Sakkwato ya ce babu hannunsa a garkuwa da sarkin Gobir ballantana kashe shi, ya ce yanzu ma ya ɗaura damarar yaƙi da ƴan bindiga.
Dawowar Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da CJN alhali Kashim Shettima yana Najeriya ya jawo alamar tambaya. An yi tunanin za a bar mataimakin shugaban kasa ya rantsar.
Ana kiran mutane su tarbi Muhammad Sanusi II, wanda zai dawo daga tafiyar da ya yi ƙasar waje ranar Lahadi 25th August, 2024 da misalin karfa 9:30am na safe.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP ts buƙaci gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ta yiwa matasan da aka kama lokacin zanga-zanga adalci wajen hukunta su.
Masu zafi
Samu kari