Latest
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Cif Olabode George, ya bayyana cewa da Atiku ya ci zaben 2023 da bai yi nasara ba a matsayin shugaban kasar nan.
Yayin da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya fara biyan mafi karancin albashi, Gwamna Siminalayi Fubara ya ce yana jiran Gwamnatin Tarayya ne domin fara biya.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta sanar da cafke wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna adawa da kisan da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir.
An cafke shugaban jam'iyyar APC a gundumar Ejemekwuru a jihar Imo kan zargin karkatar da kayan tallafin Gwamnatin Tarayya a karamar hukumar Oguta.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya nuna farin cikinsa kan nasarar da ya samu a Kotun Koli kan shari'ar zaben gwamnan jihar. Ya ba 'yan adawa shawara.
'Yan sanda sun ceto wani matanda ya yi yunkrin aikata sheke kai. An bayyana yadda matashin ya samu matsala yayin sana'arsa ta siyar da kaji a jihar Anambra.
Mun tattaro jerin Gwamnoni 7 da suka samu digirin PhD kafin shiga ofis a yau. Akwai gwamnonin jihohin da suka kure boko kafin su sa kafa a harkar siyasa.
Kungiyar Dattawan Arewa ta tura sakon ta'aziyya ga al'umma da kuma Sarkin Musulmi bayan kisan Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi.
Wani direban Bolt ya bayyana bacin ransa yayin da ya dauko wata mata mai warin jiki a motarsa. Ya ce ba zai iya jure warin da yake dashi ba ko kadan.
Masu zafi
Samu kari