Latest
Masarautar Ningi da ke jihar Bauchi ta tabbatar da rasuwar Mai Martaba Sarki, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya a wani asibitin Kano bayan fama da jinya.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya shirya gudanar da wani babban taro kan fasaha da kirkire-kirkire a Arewacin Najeriya yayin da zai kaddamar da kamfaninsa.
Bola Tinubu ya fara tsorata da zaben 2027 yayin da aka fara tunanin zabe tun yanzu bayan wasu shugabannin yankin Arewacin kasar sun yi ta korafi da gwamnatin APC.
Kungiyar marubuta masu kare hakkin dan Adam ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kawo karshen masu garkuwa da mutane a kasar nan cikin gaggawa.
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Atiku Abubakar ya ce dukkanin kalaman Cif Bode George, wani dan kwamitin amintattu na PDP babu kamshin gaskiya a ciki. Atiku ya ce da Najeriya ta ci gaba a hannunsa.
Hukumomi a kasar Faransa sun cafke mai kamfanin Telegram, Pavel Durov. An tsare attajirin ne wanda ya taho daga kasar Azerbaijan bayan ya sauka a filin jirgi.
Jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wasu kasurguman yan bindiga da ke karkashin jagorancin rikakken dan ta'adda, Bello Turji a jihar Sokoto yayin wani samame.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sahalewa ƴan sanda su ci gaba da tsare masu zanga zangar da aka a kama a Najeriya har na tsawon kwanaki 60.
Masu zafi
Samu kari