Latest
Hukumar da ke kula da matasa masu yiwa kasa hidima ta ce an kubutar da dukkanin 'yan bautar kasar da aka yi garkuwa da su a Zamfara a shekarar 2023.z
Jigon jam'iyyar APC a jihar Rivers, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya bayyana cewa 'yan Najeriya ba za su zabi Shugaba Bola Tinubu ba a zaben 2027 da ke tafe.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin Bala Mohammed ta jihar Bauchi ta yi alhinin rasuwar sarkin Ningi, Yunusa Muhammad Nayaya. Gwamna ya mika ta'azziyya.
A wannan labarin za ku karanta yadda migayu su ka sace Basarake a jihar Kaduna, tare da ɗiyarsa da wasu mazauna yankin Gurzan Kurama da ke jihar Kaduna.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin rasuwar Sarkin Ningi, marigayi Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya. Tinubu ya bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana abin da take jira game da biyan mafi karancin albashi yayin da jihar Adamawa ta kasance ta farko da ta fara biya a watan Agusta.
An rasa rayukan mutum uku ciki har da na jami'an 'yan sanda mutum biyu yayin da 'yan kungiyar IMN mabiya Shi'a suka fito kan tituna a birnin tarayya Abuja.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya raba takin zamani ga mambobin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Tsohon gwamnan na jihar ya raba tirela 15.
Shugaban kungiyar yan acaba kuma tsohon kansila a jihar Kwara ya samu tikitin tsayawa takara a zaben kananan hukumomi da za a yi a watan Satumbar 2024.
Masu zafi
Samu kari