Latest
A yayin da hukumar NIMET ta fitar da rahoto kan barnar da ambaliyar ruwa ta yiwa manoma, ministan noma, Abubakar Kyari ya yi magana kan matakin da aka dauka.
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Yayin da tsohon shugaban hukumar DSS, Yusuf Bichi ya yi murabus daga mukaminsa, wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa akwai rina a kaba kan murabus din nasa.
Jam'iyyar APC ta kasa ta kira taron gaggawa kan rikicin da ya barke a APC a jihar Benue wanda ya shafe sama da shekara. Za a yi taron APC ne a birnin tarayya Abuja.
Surukar mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Hajiya Ummu Iya Abubakar ta riga mu gidan gaskiya da sanyin safiyar ranar Talata a Abuja.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi domin fara biyan ma'aikata sabon albashi a Kano da sauran muhimman ayyukan cigaba.
Basarake a jihar Ondo, Oba Aladetoyinbo Aladelusi ya umarci rufe kasuwanni saboda bikin gargajiya na Aheregbe da aka saba yi a kowace shekara a birnin Akure.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Neja ta tabbatar da cewa jami'an tsaro sun yi nasarar tono bama-baman da aka dasa a wurare daban daban, ta ƙona su a wafan nan.
Cristiano Ronaldo ya ce ba zai fadawa kowa lokacin da zai ya yi ritaya daga buga wa Portugal wasa ba yayin da tauraron Al-Nassr ya ce ba zai yi aikin koci ba.
Masu zafi
Samu kari