Latest
IMF ya bayyana cewa habakar tattalin Najeriya da aka samu na da alaka da tsare tsaren gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dauka. IMF ya bukaci a kara daukan matakai.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin rufe dukkanin asusun banki na hukumomi da ma'aikatun jihar a shirye-shiryen komawa amfani da asusun bai daya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya caccaki matakin da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka na kayyade shekarun kammala sakandare.
Akwai fitattun yan wasan kwallon kafa a Turai a kakar wasa ta bana wato shekarar 2024 da suka yi ritaya daga buga tamola bayan shafe shekaru suna fafatawa.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Ondo , ta tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin mota wanda ya salwantar da rayukan mutum16.
Yan sanda a jihar Bayelsa sun kama babban jigo a PDP bisa laifin mallakar makami ba bisa ka'ida ba. An tsare jigon PDP a wajen binciken masu manyan laifuffuka.
Fitaccen mawakin siyasa, Shalelen Mawaka ya samu kyautar sabuwar moa kirar Peugeot 406 daga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Mutane sun yi martani.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi mai shekaru 30 da yankan rago ga yar makwabcinsa mai shekaru hudu da haihuwa. Ya ce ya yi shaye shaye ne kafin kisan.
Babban Sufeton yan sanda, Kayode Egbetokun ne ya sha alwashin cewa jami'ansu za su ceto dukkanin mutanen kasar nan da ke tsare a maboyar yan ta'adda.
Masu zafi
Samu kari