Latest
An gudanar da jana'izar da sojan ruwan Najeriya, Laftanal Kwamanda Gideon Yashim Gwaza, wanda ya rasu yayin ceto wasu mutane da jirginsu ya kusa nutsewa.
Gwamnatin Najeriya ta sake turawa yan kasar Poland da jami'an tsaro suka kama bisa zargin daga tutar Rasha a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Arewa.
Jami'an hukumar kwatsam sun yi nasarar damke wata babbar motar DAF da aka ɓoye kunshi 1, 153 na hodar iblis da kudinsa ya kai aƙalla N57,668,448.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta dakatar da Hon. Seyi Sowunmi mai wakiltar mazabar Ojo a jihar har na tsawon watanni uku saboda kin mutunta ta.
Wani sojan saman Najeriya, Abdulrashid Muhamad ya harbe dan tsohon shugaban sojojin saman Najeriya mai suna Aminu a birnin tarayya Abuja ya sace motarsa.
Hukumar NSCDC ta hannata wasu kayayyakin sata na miliyoyin kudi da jami'anta suka kwato daga hannun 'yan baranda a lokacin zanga zanga ga NCC da kotun Kano.
Wani magidancin mai suna Yahaya Nafi'u da ke birnin Ilorin ya bukaci al'umma su taimaka masa saboda halin da ake ciki bayan matarsa ta haifi jarirai 11.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da Gwamna Alex Otti sun kira taron masu ruwa da tsakin Labour Party, za a yi taron ranar 4 ga watan Satumba, 2024.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya yi nade nade a gwamnatinsa. Gwamnan na jam'iyyar APC ya nada sababbin manyan sakatarori guda 12 a jihar.
Masu zafi
Samu kari