Latest
Wata babbarkotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar hukumar leƙen asiri ta ƙasa DIA ta tsare mutum 20 da ake zargi da hannu a al'amuran ta'adanci.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu 'yan bindiga a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma cafke wani daga cikin mai ba 'yan bindigan bayanai.
Gwamnatin tarayya ta fara rarrashin malaman jami'o'i domin su janye shirinsu na shiga yajin aiki, ta kafa ƙaramin kwamitin da zai sake nazari kan buƙatun ASUU.
A ci gaba da lallashin ƙasashen Nijar Mali da Burkina Faso, babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya kai ziyara ga takawaransa na Nijar.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce ficewar Moghalu daga cikinta bai zo mata da mamaki ba saboda ta jima da gano shirinsa, ta masa fatan alheri.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani tare da fatali da bidiyon da ake yadawa cewa wasu na murnar korar tsohon shugaban hukumar, Yusuf Bichi.
Bayan shafe sa'o'i ana tattaunawa, gwamnatin tarayya da ASUU sun amince za su sake zama a ranar 6 ga watan Satumba domin ci gaba da tattaunawa kan yajin aiki.
Hukumar NCC ta fitar da sanarwa inda ta sanya 14 ga watan Satumbar 2024 a matsayin ranar karshe kan hada layukan kira da lambar NIN a fadin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban PDP ta kasa, Cif Bode George ya bayyana cewa ba zai yiwu Alhaji Atiku Abubakarya tsaya takarar shugaban kasa a 2027 ba.
Masu zafi
Samu kari