Latest
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana halin da za a shiga a Najeriya saboda karancin kudi da mutane za su fuskanta. ya ce mutane za su dawo cin bashi.
A wannan rahoton za ku ji cewa a yunkurin bunkasa safarar kaya a tsakanin jihohin da ba su da teku, Tsandaurin Tsamiya da ke jihar Kebbi ya bude ofishi a Kano.
Kungiyar malaman jami'o'i ASUU ta ba gwamnatin tarayya wa'adin makonni uku ta yi abin da ya dace ta ta tsunduma yajin aiki, tuni dai aka fara zaman tattaunawa.
Rundunar yan sanda ta zargi sojan Najeriya da harbe shugaban yan sandan Wasagu, Halliru Liman har lahira yana kan hanya zuwa Birnin Kebbi daga jihar Zamfara.
An sanar da rasuwar kwamishinan yan sanda a jihar Akwa Ibom, Waheed Ayilara da safiyar yau Alhamis 29 ga watan Agustan 2024 a Lagos bayan fama da jinya.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Joe Ajaero, ya isa harabar ofishin 'yan sanda domin amsa gayyatar da aka yi masa kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
Tsohon ministan wasanni Barista Solomon Dalung ya ce yan Najeriya ba su san ko Bello Turji ne hafsun sojojin Najeriya ba yadda yan ta'adda ke bidiyo da kayan sojoji
Kwanaki hudu kacal da rasuwar Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Danyaya, masu nadin sarauta a masarautar sun rubuta wasiku ga masu sha'awar neman kujerar marigayin.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya soki shirin gwamnatin tarayya na hana dalibai 'yan kasa da shekara 18 zana jarabawar WAEC da NECO.
Masu zafi
Samu kari