Latest
Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya janye karin kudin fetur da kuma kaddamar da bincike kan NNPCL.
Wani babban jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kawowa 'yan Najeriya sauki kan tsadar rayuwa.
Rundunar sojojin Najeriya a Jalingo ta ce ta samu nasarar kama wata matashiya da ke kaiwa 'yan bindiga bayanai kuma ana zargin budurwar dan bindiga 'Chen' ce.
Rahotanni sun bayyana cewa an cimma matsaya tsakanin mazauna kauyen Moriki da ke Zamfara da Bello Turji cewa 'yan kauye za su biya diyyar N30m na kashe shanunsa.
Bayanai na ta kara fitowa kan dalilin da ya sanya Ajuri Ngelale ya ajiye aikinsa na mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu. Majiyoyi sun ce ya yi kura-kurai.
Jigon jam'iyyar NNPP kuma dan takararta zaben shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta musu murus gaba daya.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ce gwamnatin tarayya za ta sake jefa mutane cikin mawuyacin hali idan har ta kara kudin harajin VAT.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dage ranakun da dalibai za su koma makarantu a fadin jihar. Gwamnatin ta yi karin haske kan dalilin daukar matakin.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya yabawa Kungiyar LND da Malam Ibrahim Shekarau ke jagoranta da aka kafa domin kawo sauyi a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari