Latest
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya aika da sakon ta'aziyyarsa ga al'ummar kasar Ijesha da ke jihar Osun bisa rasuwar sarkinsu, Oba Aromolaran.
Danote ya ce yan kasuwar man fetur sun kai shi kara wajen Bola Tinubu kan yadda ya karya farashin diesel. Yan kasuwar sun ce farashin yana barazana garesu.
Jam'iyyar PRP a jihar Bauchi ta yi Allah wadai da dan Majalisar Tarayya a jihar game da raba sandunan rake a mazabarsa ga wasu matasa a matsayin tallafi.
Shugaban hukumar da’ar ma’aikata ta kasa (CCB), Murtala Kankia, ya ce karancin kudade da rashin isassun ma’aikata ne ya gurgunta yaki da cin hanci da rashawa.
A wannan labarin, hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano (SEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta jawo asarar rayuka akalla 29 da lalata gidaje da gonaki.
Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da ake zargi da birne wani matashi a cikin daki bayan ya kashe shi. Yan sanda sun tono gawar sun tafi da ita asibiti.
Bankin FCMB ya samu lambobin yabo bisa yadda yake bunkasa kananan sana'o'i a Najeriya. Bankin DBN ne ya karramar bankin a wani taro da aka yi a birnin Legas.
A wannan labarin, rundunar 'yan sandan Oyo ta bayyana cewa an yi nasarar ceto jigo a jam'iyyar PDP, Benedick Akika bayan kwanaki a hannun yan bindiga.
A cikin rahoton nan, jam'iyyar NNPP ta kammala fitar da yan takarar da za su tsaya a zaben kananan hukumomin da ke tafe a jihar Kano, inda aka fitar da mace daya.
Masu zafi
Samu kari