Latest
Barayi sun sace jakar hannun ministar yan sanda a kasar Birtaniya yayin wani taron jami'an tsaro. Dame Diana Johnson tana magana ne kan illar sata a lokacin.
Kwamitin gudanarwa na PDP ta ƙasa ya zauna taro jiya Alhamis a birnin Abuja ƙarƙashin muƙaddashin shugaba, Umar Damagum. An amince da gangamin Rivers.
Wadanda suka tsira daga ambaliyar ruwa a Maiduguri sun ba da labarin abin da ya faru yayin da 'yan agaji ke kara kaimin ceto wadanda suka makale.
Rundunar sokin Najeriya ta cafke kasurgumin dan bindiga da ake nema ido rufe a jihar Filato. Dan bindigar ya addabi mutane da garkuwa da mutane da kai hari.
A labarin nan, za ku ji dan majalisar Borno mai wakiltar yankunan Biu/Bayo/Shani/Kwaya/Kusar, Mukhtar Betara ya mika jaje ga wadanda iftila'in ambaliya ya fada wa.
Rahotanni sun bayyana cewa jam'iyyar PDP a jihar Kogi ta dakatar da tsohon dan takarar gwamnanta na zaben 2023 a jihar, Sanata Dino Melaye kan zargin zagon kasa.
Za ku ji cewa gwamnonin Kudu maso Yammacin kasar nan sun sake hallara a jihar Legas inda su ka kammala fitar da matsaya kan magance yunwa a yankin.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa a kalla mutane miliyan 2 sun shiga matsala bayan ambaliya. Zulum ya ce akwai karancin abinci da yunwa a Maiduguri.
Wasu tsagerun ƴan fashin daji sun shiga babban asibitin da ke garin Kurfi a ƙaramar hukumar Kurfin jihar Kastina, sun yi garkuwa da mata 4 hada matar likita.
Masu zafi
Samu kari