Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta rage kudin fom din tsayawa takara a zaben kananan hukumomin jihar dake tafe a watan Oktoba
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue da kokarin kawo tsaiko a rikicin jam'iyyar a jihar da ke faruwa inda ta ce yana mata zagon kasa.
Gawurtaccen ɗan bindigar nan, Bello Turji ya yi magana kan tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isah Pantami, ya ce yana da wazinsa da ya ji yana kafirta gwamnati.
A cikin wannan labarin za ku ji cewa hukumar bayar da agajin gaggawa ta SEMA ta bayyana ceto mutane 3,682 da ambaliyar ruwa ta tare a jihar Borno.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce yan jarida ne suka wallafa cewa Tinubu bai san an kara kudin fetur a Najeriya ba. Ya ce su ya kamata a fara zagi ba shi ba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ruwan da ke shiga madatsar Alau ne ya fi karfinta, wanda ya sa ta fara neman hanyar fita zuwa cikin gari ta sama.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa akwai makarkashiya a lamarin tsaron jihar kowa ya sani kuma wasu ne manya a sama da ke siyasantar da shi domin bukatunsu.
Sojojin Najeriya sun kashe mai gidan Bello Turji, Kachalla Halilu Sububu da wasu jiga jigan yan ta'adda a Zamfara. An kashe Dangote, Baleri da Modi Modi da Damina.
Gawurtaccen ɗan bindigar nan da ya addabi al'ummar Zamfara, Bello Turji ya tabbatar da cewa ya sa harajin N50 kan mutanen garin Moriki a yankin Shinkafi.
Masu zafi
Samu kari