Latest
Mawaki Habeeb Okikiola Badmus da aka fi sani da Portable ya bayyana dalilinsa na zabgawa Fasto mari a makon jiya a Lagos da ake ta cece-kuce a shafukan sadarwa.
Jam’iyyar PDP ta fallasa abubuwan da INEC ta yi a zabukan 2015 zuwa 2023. Umar Iliya Damagum ya zargi hukumar INEC da murde zabukan da aka yi a 2019 da 2023.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matatar man Dangote za ta fira fitar da man fetur daga ranar Lahadi. Gwamnatin ta ce kamfanin NNPCL kadai za a ba fetur.
Kwanaki uku kafin hallaka rikakken dan ta'adda, Halilu Sabubu, an wallafa faifan bidiyo inda ya ke rokon yan uwansa kan lamarin tsaro ciki har da Bello Turji.
Tafiye tafiyen da uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta yi zuwa kasashen waje sun lakume kudade masu yawa. Gwamnati ta kashe N700m.
Gwanintar matar ‘dan majalisar Bauchi, Aliyu Aminu Garu ta jefa sa a matsala. Jama’a sun yi tir da yadda aka ga matar ‘dan majalisar wakilai ta na rabon rake.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake fitowa ya nuna yatsa ga gwamnonin jam'iyyar PDP. Wike ya ce bai ci amanar jam'iyyar ba.
Ministan Abuja kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya caccaki Gwamna Siminalayi Fubara kan karairayi da yake yi masa bayan mara masa baya.
Rahoton nan ya kawo bayanin bashin da sauran kasashe suka karbo a bankin duniya. Ana bin Najeriya makudan kudi a kasashen waje saboda bashi da aka lafto.
Masu zafi
Samu kari