Latest
Yayin da ake ta shirin gudanar da zaben jihar Edo, tsohon gwamnan Edo, Adams Oshiomhole ya roki basarake a jihar kan kura-kurai da ya tafka lokacin yana gwamna.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya sha alwashin cewa za su kare kuri'unsu da jininsu a zaben gwamnan jihar Eɗo da ke tafe.
Malamin Musulunci, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya tura sako ga Bello Turji da sauran yan ta'adda bayan kisan Halilu Sabubu da safiyar ranar Juma'a.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan da suka kashe Sarkin Gobir. Sojojin sun sheke uku daga cikin miyagun har lahira.
Gwamna Abba Kabir Yusuf yana cigaba da rabon kayan alheri ga masoyansa a jihar Kano. Mai girma gwamnan ya tuno wasu ‘yan mata da suka ba shi gudumuwa a baya.
An shafe shekaru kusan 25 kenan rabon da gwamnatin jihar Kuros Ribas ta yi shelar daukar ma’aikata. Lokacin da ake neman karin albashi, gwamna zai rage zaman banza.
Ana saura kwanaki bakwai a gudanar da zaben jihar Edo, tsohon Sanatan Edo ta Arewa, Francis Alimikhena ya watsar da PDP inda ya koma jam'iyyar APC.
Umar Iliya Damagum ya ce babu wata jam’iyya mafi girma a kaf nahiyar Afrika PDP. Ambasada Umar Iliya Damagum ya ce an kawo APC, NNPP da LP ne domin cin zabe.
Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a birnin Kano ta hana Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero daga yin gyara a fadar Sarkin da ke Nasarawa a cikin Kano.
Masu zafi
Samu kari