Latest
A wannan labarin, hukumar tsaron kasar nan (DHQ) ta bayyana cewa labarin wata matar sojan ruwa, Hussaina ya zo mata ma zargin yi wa mijinta rashin adalci
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan hatsarin jirgin ruwan da ya auku a jihar wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan sama da mutane 40.
Ana yin bikin Sallar Gani ne a masarautar Gumel a tsawon kwanaki uku a lokacin Maulidi. Ana Sallar Gani a Daura da Hadeja sai dai akwai banbanci tsakaninsu da Gumel.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana farashin da zai sayar da fetur wanda ya samu daga matatar Dangote da ke a jihar Legas. Farashin na watan Satumba ne.
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta ba ma'aikatan jihar hutu domin murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah (SAW).
Abba wanda ɗa ne ga tsohon daraktan DSS, Yusuf Magaji Bichi ya ƙaryata jita-jitar da ake yadawa cewa ya dace kudin mahaifinsa har $2m inda ya ce karya ne.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa har yanzu ba a san inda fursunoni 281 suke ba bayan tserewarsu daga wani gidan yarin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ba da gudunmawa ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno. Atiku ya ba da N100m.
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya kaddamar da asusun tallafawa sojojin da suka hallaka Halilu Sabubu domin nunawa sojojin yan Najeriya suna tare da su.
Masu zafi
Samu kari