Latest
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗda ya ce dakarun hukumar tsaron da ya ƙirƙiro a Katsina sun yi nasarar cafke infomomin ƴan bindiga 1000 a faɗin jihar.
A rahoton nan, za ku ji cewa Shugaban kasa, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa asusun tallafa wa mutanen da iftila’in ambaliya ta shafa a jihar Borno.
Dan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya kirkiro sabuwar manhajar Kirifto domin habaka tattali. Za a rika hada hadar kudi da manhajar da karbar rance.
Mazauna unguwar Mpape, da ke a karamar hukumar Bwari a cikin babban birnin tarayya |Abuja sun shiga cikin firgici sakamakon wata girgizar kasa da aka yi.
Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa ko sisi bai taras ba a bautul malin jihar Zamfara a lokacin da ya karɓi mulki daga magabacinsa, Muhammad Bello Matawalle.
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa dole su rika nema tare da shigo da kamfanin man fetur daga kasashen waje.
Kungiyar cigaban Gobir ta bukaci gwamnatin Sokoto da gwamnatin Bola Tiubu su nemo gawar mariyagi Sarkin Gobir da yan bindiga siuka yiwa kisan gilla.
Yayin da ake fama da matsalar ta'addanci a yankin Arewa maso Yamma, Gwamna Dauda Lawal Dare na Zamfara ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a jiharsa nan kusa.
Rikici ya barke tsakanin gwamnatin jihar Bauchi da Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu kan harbe-harbe da aka yi a kauyen Zaranda.
Masu zafi
Samu kari