Latest
Tsohon jigo a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Salihu Lukman ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. Ya ce shugaban kasan bai bari ana ganinsa.
Kungiyar yan kasuwar man fetur sun ce har yanzu ba su samu man fetur da aka tace daga matatar Dangote ba saboda rashin daidaito kan farashin fetur da NNPCL.
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon abinci ba zai magance komai ba.
A wannan labarin, za ku ji yadda dakarun sojan kasar nan na rundunar 'operation save haven' sun cafke rikakkun masu safarar makamai ga yan ta'adda.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jaje kan mutuwar yan Maulidi 40 a Kaduna. Buhari ya yi fatan samun sauki ga wadanda suka ji raunuka suna asibiti.
Yan kasuwar Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabon Gari a Kano sun yi korafi kan tilasta masu biyan makudan kudade da jami'an kwastam ke yi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya gargadi ma'aikatan jihar kan yin kuskuren zabar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar da ke tafe. Ya bukaci su zabi APC.
Kamfanin man NNPC ya bayyana cewa tsadar da fetur din Dangote ya yi ya sa 'yan kasuwa a Najeriya ba za su iya sayen man kai tsaye daga matatar ba.
Tsohon gwamnan Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya samar da asusun tallafawa al'ummar jihar Sokoto a wannan yanayi na tsadar rayuwa. Bafarawa zai raba N1bn.
Masu zafi
Samu kari