Latest
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce shi da sauran gwamnonin PDP sun fara aiki kan yadda za a maido da kujerar shugaban jam'iyya Arewa ta Tsskiya.
Tsohon sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo ya ba Wange David wa'adin awa 72 da ta nemi yafiyarsa kan bata masa suna ko su hadu a kotu domin neman hakkinsa.
Matatar Dangote ta musa kamfanin NNPCL kan adadin man fetur da ta tace. NNPCL ya ce ya loda lita miliyan 16.8 amma matatar Dangote ta ce lita miliyan 111 ne.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage yanke hukunci kan shari'ar da ke neman a kori shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje daga mukaminsa.
Tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Rt. Hon. Alhassan ya jagoranci tawagar wakilan zuwa Maiduguri domin jajanta wa gwamnan jihar da mutanensa.
Kungiyar 'yan majalisar wakilai marasa rinjaye ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rage farashin fetur. Kungiyar ta ce tsadar ta yi yawa duba da halin da ake ciki.
Kwamitin da aka kafa domin sa ido kan rabon tallafin shinkafa a Kano ya ce jihar ta samu tirela 19 daga gwamnatin tarayya kuma an gama tsarin rabawa talakawa.
A ranar Talata ne tawagar yan majalisar dattawa ta ziyarci gidan gwamnatin jihar Borno domin jajanta wa jama'ar Maiduguri bisa mummunan ambaliya.
Hukumar bincike ta jihar Sokoto na binciken sayar da hannayen jarin jihar na Naira biliyan 16.1 da aka yi a zamanin mulkin tsohon Gwamna Aminu Tambuwal.
Masu zafi
Samu kari