Latest
Masu shirya zanga zanga ranar 1 ga watan Oktoba, 2024 sun rubuta wasiƙar neman ƴan sanda sun samar masu ingantaccen tsaro a lokacin da suka fito.
Yan Najeriya a kafafen sadarwa sun bayyana ra'ayoyi bayan sakin Seaman Abbas da rundunar soji ta yi. Wasu sun yi kira ga sojan ya kara aure bayan samun yanci.
Ustaz Abubakar Salihu Zariya ya warware fatawar da ya bayar a kan halarcin 'mining' biyo bayan amfani da wata aya a inda ba muhallinta ba. Malamin ya ba da hakuri.
Matar gwamnan jihar Akwa Ibom ta rasu. Legit ta tattaro muku abubuwa 5 masu muhimmanci kan matar gwamnan da ta rasu bayan rashin lafiya a asibitin Najeriya.
Gwamna Umo Edo na jihar Edo ya godewa masu fatan aƙheri da jimamin rasuwar mai ɗakinsa Patience, wacce Allah ya yiwa cikawa a Asibiti jiya Alhamis.
Rahotanni sun bayyana cewa rundunar sojin ruwan Najeriya ta sallami Seaman Abbas Haruna daga aiki. Seaman Abbas shi ne sojan da aka yi zargin an tsare shi shekaru 6.
A wannan labarin, za ku karanta cewa jam'iyyar PDP a jihar Akwa Ibom ta bayyana dakatar da yakin neman zaben kananan hukumomi biyo bayan mutuwar matar gwamnan jihar.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara biyan ma'aikata mafi karancin albashi na N70,000 a watan Satumba. Bola Tinubu ya fara biyan sabon albashi ne ga ma'aikatan tarayya.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Neja (NSEMA) ta fitar da rahoton barnar da ambaliyar ruwa ta yi a jihar. Akalla mutane 11 sun mutu yayin da aka yi asara mai yawa
Masu zafi
Samu kari