Latest
Gwamnatin Akwa Ibom ta sanar da mutuwar mai dakin gwamnan jihar, Fasto Misis Patience Umo Eno. An rahoto cewa uwar gidan gwamnan ta rasu ne a ranar Alhamis.
Wani jigon APC, Taslim Dan-Wanki ya zargi kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas da cin amanar 'yan APC bayan nada hadimai sama da 600 daga jam'iyyar adawa.
An samu sabon tashin hankali a Akwa Ibom mai arzikin man fetur yayin da farashin fetur ya kai N2,500 kan kowace lita. Gwamna Umo Edno ya dauki mataki.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya shirya korar shugaban ma’aikata, Femi Gbajabiamila tare da maye gurbinsa da tsohon minista, Babatunde Fashola.
A hukumance, 'Hamster Kombat' ta shiga kasuwa inda yan Najeriya suka yi Allah wadai da farashin bayan ta fashe a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024.
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya yiwa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan martani kan tsige shi daga gwamnan CBN. Sanusi II ya ce ba shi da haushin kowa.
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya ta dakatar da wasu manyan jami'ai 4 da ke aiki a hukumar kula da gidajen gyara hali na kasar kan zargin karbar rashawa.
Majalisar wakilan kasar nan ta shawarci gwamnatin tarayya ta umarci NNPCL ya sahalewa yan kasuwa su fara sayo fetur kai tsaye daga matatar Dangote.
Wata kungiyar matasa a jam'iyyar APC ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da karamin ministan tsaro, Bello Matawalle daga mukaminsa.
Masu zafi
Samu kari