Latest
Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000 don saukaka kudin fetur.
NNPP ta tura sako ga Sanata Barau Jibrin kan masu sauya sheka zuwa APC a Abuja. NNPP ta ce yayanta ba su sauya sheka a Kano, yan damfara ne suke rudarsa.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nemi agaji daga gwamnatin tarayya da sauran masu hannu da shuni da ƙungiyoyi sakamakon ambaliyar ruwa a kananan hukumomo 16.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta barranta kanta da rancen Naira biliyan 177 da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta karbo daga Faransa a shekarar 2018.
Sarki a Kudancin Najeriya ya ce jihar Borno domin jaje bayan ambaliyar ruwa. Gwamna Zulum ya mika godiya ga sarkin bisa jajen da ya musu kan jarrabawar.
Bayan rahotanni sun tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi, Gwamnatin Tarayya ta fitar da tsarin yadda kowane ma'aikaci zai samu a shekara.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta taimaki akalla mutane miliyan 20 a kasar nan ta tsare-tsaren da ta fitar don saukaka wahalar rayuwa ta hanyar tura masu kudi.
Binciken da aka yi a kan ikirarin Aliko Dangote ya nuna cewa akwai rashin gaskiya a kan cewa man fetur ya fi arha da 40% a Najeriya fiye da a kasar Saudiya
Ma'aikatar ilimi ta tarayya ta gargaɗi ƴan Najeriya su kaucewa duk wani dako da aka turo masu ta layin wayar minista, Farfesa Tahir Mamman saboda an yi masa kutse.
Masu zafi
Samu kari