Latest
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sano ya yabawa gwamnatin tarayya bisa ƙarin alawin ƴan NYSC, ya ce kamata ya yi na mata ya ɗara haka zuwa N100,000.
Tsohon kwamishinan yada labarai na jihar Zamfara, ya yi Allah wadai da kalaman da Gwamna Dauda Lawal yake yi kan karamin ministan tsaro Bello Matawalle.
Buba Galadima ya yi ikirarin cewa wasu daga cikin waɗanda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jawo ya ba muƙami ba ƙasar ce a gabansu ba, tara abin duniya suka sani.
Bola Tinubu ya nada Yemi Cardoso a matsayin gwamnan bankin CBN a Satumban 2023. Shekara 1 da kawo Cardoso ya canji Emefiele, Naira ta rasa kima da 51%
A watan nan aka fara tace danyen mai a matatar Dangote bayan shekaru ana jira. Za a ji abin da ya sa litar fetur ba ta da araha alhali ana samun fetur a matatar.
Ba tsadar Allah da Annabi ake samu a kasuwa ba, Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya nuna akwai hannun wasu mugayen 'yan kasuwan da ke Najeriya.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan dambarwar da ke faruwa tsakanin kamfanin mai na NNPCL da kuma matatar man Aliko Dangote a Najeriya.
Yayin da ake cigaba da tuhumar tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, sarakuna sun bayyana damuwa kan yadda ake neman ganin bayansa inda suka roki Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, Namadi Sambo, Etsu na Nufe, Abdulsalami da sauransu sun haɗu a masallacin Jumu'a kuma an yiwa Najeriya addu'o'i a Abuja.
Masu zafi
Samu kari