Latest
Za a ji labari cewa wani kwararren mai harkar crypto ya yi tsokaci a kan Hamster Kombat ya ce dama tun can an fahimci Hamster Kombat ba za ta yi daraja ba.
Malam Nasir El-Rufai da mutanensa sun kawo wani shiri da ake kira Arewa Tech Fest. Da taimakon Arewa Tech Fest, ana sa ran matasan Arewa za su shawo kan matsaloli.
Wata kungiyar matasa a Arewa ta janye daga shiga zanga-zangar da ake shirin yi a ranar Talata 1 ga watan Oktoban 2024 inda ta shawarci sauran matasa kan haka.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya bukaci Nyesom Wike da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara su sasanta rikicin siyasar da ke tsakaninsu.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gorantawa Gwamna Siminalayi Fubara bayan tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan matsalolin da suka addabi kasar nan. Gwamnan ya ce gwamnati na aiki tukuru domin magance su.
Rundunar sojojin haɗin guiwa da ke aikin wanzar da zaman lafiya a yankin Tafkin Chadi ta tabbatar da miƙa wuyan wani kwamandan Boko Haram, Bochu Abacha a Borno.
Kungiyar Arewa Peace Foundation (APF) ta fito ta nuna goyon bayanta ga gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal. Ta bukaci mutanen Zamfara su ba shi hadin kai.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kai ziyarar jaje masarautar Bichi da ke jihar Kano a yau Asabar domin jajantawa iyalan yan sanda da suka mutu.
Masu zafi
Samu kari