Latest
Jami'an tsaro sun samun gagarumar nasara kan 'yan bindiga a jihar Katsina. Jami'an tsaron sun yi nasarar kubutar da manoma shida da aka yi garkuwa da su.
Gwamnatin Bola Tinubu na kokarin ganin ta cimma shirinta na renewed hope kamar yadda aka bayyana a ranar Juma’a, cewa CREDICORP ta raba wa mutane sama da N3.5bn.
Jam'iyyar APC a matakin gunduma ta dakatar da tsohon sakataren yaɗa labaran jam'iyyar na jihar Kwara, Alhaji Tajuedeen Aro bisa zargin cin amana da zagon ƙasa.
Majalisar wakilai ta gayyaci shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyode, da ya shiga bincike kan zargin karbar cin hancin naira biliyan 15 daga Bobrisky.
Manyan ‘yan kasuwa sun yi tsokaci kan yiwuwar faduwar farashin man fetur biyo bayan saukar kudin sauke mai sakamakon faduwar farashin danyen mai a duniya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Omoyele Sowore ya ce babu mai hana su fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024 inda ya ce ana cikin kunci.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata, 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin bikin murnar cikar Najeriya shekara 64 da samun 'yancin kai.
Darajar Naira ta ci gaba da yin raga raga a kasuwar canji. Naira ta yi faduwar da ba ta taba yin ba a cikin watanni bakwai. Farashin Dala ya ci gaba da tashi.
Yayin wasu malamai ke haramta ko halatta harkokin 'mining' da 'kirifto', Farfesa Isa Pantami ya shawarci malamai kan magana game da abin da ba su da ilimi.
Masu zafi
Samu kari