Latest
Kungiyar likitocin hakori ta kasa (NAGGMDP) ta koka kan cewa likitoci a Kano sun yi karanci a halin yanzu tare da yin barazanar shiga yajin aikin daga 1 ga Oktoba.
Dakarun sojoji naa rundunar MNJTF sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai hatin da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi a jihar Borno. Sojojin sun kwato makamai.
Yayin da ta'addanci ke kara ƙamari musamman a yankin Arewa maso Yamma, tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami ya fadi dalilin ƙaruwar matsalar.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmood Yakubu da ya binciki zarge-zargen rashawa da laifuffukan zabe tsakanin gwamnoni da mataimakansu.
Ministoci 11 da wani babban jami’i na iya rasa kujerusnsu a daidai lokacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ke shirin yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi dan asalin jihar Bauchi ya gamu da ajalinsa bayan zaki ya hallaka shi a jihar Ogun bayan ya kufce daga dakinsa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ka da ya kunno wuta a jihar Oyo. Makinde ya yabi Wike.
Dattawa da shugabannin yankin Okpella da ke jihar Edo sun yi fatali na nadin Lukman Akemokhue a matsayin sarki da Gwamna Godwin Obaseki ya yi a jihar.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta shirya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, a gaban kotu.
Masu zafi
Samu kari