Latest
Tsohon kakakin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Ima Niboro, ya bukaci Aliko Dangote da ka da ya fifita samun riba a matatar man da ya mallaka.
Sanatoci sun tafka zazzafar muhawara a lokacin sake duba kundin tsarin mulkin kasar na 1999 inda wasu ke ba da ra'ayin komawa mulkin yankin, wasu kuma na adawa.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu a Arewacin Najeriya, Ali Ndume ya koka kan yadda ta'addanci ke kara kamari tare da gagara kawo karshensu a kankanin lokaci.
Dubban magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki a jihar Ondo sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta PDP. Sun bayyana cewa rashin shugabanci na gari ya kore su.
Kamfanin samar da mai a Najeriya na NNPCL ya koka kan yawan yawan asara da yake yi musamman saboda satar mai da ake yi da ya zama ruwan dare a kasar.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 79.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi ta'aziyya ga iyalan jami'an 'yan sandan da suka rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya ritsa da su.
Karamin Ministan man fetur, Heineken Lokpobiri ya fadi yadda Nyesom Wike ya taka rawa wurin tabbatar da ganin ya samu muƙamin Minista a mulkin Bola Tinubu.
Wadanda suka shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba sun sanar da 'yan sanda cewa za su yi gamgamin a Eagle Square a Abuja da kuma gadar Ikeja a birnin Legas.
Masu zafi
Samu kari