Latest
Sarki a Kudancin Najeriya ya ce jihar Borno domin jaje bayan ambaliyar ruwa. Gwamna Zulum ya mika godiya ga sarkin bisa jajen da ya musu kan jarrabawar.
Bayan rahotanni sun tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi, Gwamnatin Tarayya ta fitar da tsarin yadda kowane ma'aikaci zai samu a shekara.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta taimaki akalla mutane miliyan 20 a kasar nan ta tsare-tsaren da ta fitar don saukaka wahalar rayuwa ta hanyar tura masu kudi.
Binciken da aka yi a kan ikirarin Aliko Dangote ya nuna cewa akwai rashin gaskiya a kan cewa man fetur ya fi arha da 40% a Najeriya fiye da a kasar Saudiya
Ma'aikatar ilimi ta tarayya ta gargaɗi ƴan Najeriya su kaucewa duk wani dako da aka turo masu ta layin wayar minista, Farfesa Tahir Mamman saboda an yi masa kutse.
A wanna rahoton, fadar shugaban kasa ta mika ta'aziyyar shugaba Bola Tinubu bisa mutuwar matar gwamnan Akwa Ibom, Umo Eno, tare da jinjina halayenta na kwarai.
S labarin nan, rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana nasarar damke wani jami'in hukumar tsaron fararen hula (NSCDC) bisa alaka da yan ta'adda
Sanata Orji Kalu ya karyata cewa ya rasu a kasar Amurka. Ya kuma taya APC murna kan samun nasara a zaben Edo. Sanatan ya kara da cewa ana wahala a Najeriya.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya kare Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan cire tallafin man fetur inda ya ce ba laifinsa ba ne.
Masu zafi
Samu kari