Latest
Yayin da ƴan adawa ke shirye-shiryen haɗaka domin tunkarar APC a zaɓen 2027, ɗan majalisar dokokin Enugu, Eze Gabriel ya sauya shwka daga LP zuwa PDP.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koka kan ksruwar hare-haren 'yan ta'addan Boko Haram a jihar. Ya ce lokaci ya yi da za a fadi gaskiya.
Sanata Sunday Karimi mai wakiltar Kogi ta Yamma ya taso Sanata Ali Ndume a gaba kan kalaman da ya yi dangane da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Sarkin Ibadan da aka fi sani da Olubadan, Owolabi Olakulehin, ya bayyana cewa doka ba ta san da matsayin Sarkin Sasa a jihar Oyo ba bayan karɓar ragamar mulki.
Farfesa Mahmud Yakubu ya jagoranci taron INEC yayin da ake yada jita-jitar tsige shi. INEC ta ce saƙon WhatsApp da ke yawo ba gaskiya ba ne kwata-kwata.
Obi na Onitsa, mai martaba Nnaemeka Achebe, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya yi wa 'yan Arewa kashedi kan kisan da aka yi wa mafarauta a Edo.
Mashawarcin shugaban kasa, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa dole ne a samu hadin kan jama'a idan har za a yaki matsalar rashin tsaro da gaske a jihar Filato.
Shugaban kamfanin MTN na farko kuma attajirin ɗan kasuwa da ya kafa bankin Diamond, Pascal Gabriel Dozie ya kwanta dama, mun haɗa maku abubuwan sani gane da shi.
Kungiyar AEISCID ta bukaci a tsige Sanata Onyekachi Nwebonyi saboda kalamansa marasa dacewa kan rikicin Natasha da Akpabio da kare wanda ake zargi.
Masu zafi
Samu kari