Latest
Hukumar shirya zabe mai zaman kanta ta Kano ta yi watsi da takardar da wasu yan siyasa ke yadawa na cewa kotu ta dakatar da gudanar da zabukan kananan hukumomi.
A wannan labarin za ku ji yadda gwamnatin tarayya ta sake ba yan Najeriya hakuri kan halin kunci da wasu daga cikin manufofinta su ka tsunduma jama'a.
Tsohon dan majalisar wakilai, Sani Takori, ya bukaci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal da ya hada kai da gwamnatin tarayya domin magance matsalar tsaro.
Wata babbar kotun jiha da ke Ilorin, jihar Kwara ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane biyar da ake zargin sun kashe mutane 39 a harin bankin Offa.
Sakataren gwamnatin tarayya ya lissafa manyan ayyukan da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a Najeriya. Sakataren ya lissafa karin albashi cikin ayyukan.
Yayin da ake fama da ƙarancin abinci a Najeriya, Gwamnatin Bola Tinubu ta fadi shirinta na dakile shigo da kayan abinci daga ketare domin bunkasa harkokin noma.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bai wa zababben gwamnan jihar Edo takarɗat dhaidar lashe zaben da aka yi ranar Asabar, 21 ga watan Satumba, 2024.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Kano ta yi fatali da bukatar jam'iyyar APC na neman hana hukumar KANSIEC gudanar da zaben kananan hukumomi.
Ambaliyar ruwa a karamar hukumar Mokwa a jihar Neja ta cinye kayuka kusan 100, ruwa ya malale makarantu da asibitoci da dama, ruwa ya lalata gonaki da yawa.
Masu zafi
Samu kari