Latest
Gwamnatin jihar Katsina ta ɗauki matakin hana noma a hanyoyin shanu da filayen kiwo domin daƙile yiwuwar ɓarkewar rikicin manoma da makiya a faɗin jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani kauye da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna. Sun sace manoma har mutum shida.
Dan majalisar dattawan kasar nan mai wakiltar Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kira taron gaggawa da masu ruwa tsaki
An kama mutane uku da zargin kitsa juyin mulki ga shugaban kasar Benin. An kama kwamandan sojoji, ministan wasanni da wani babban dan kasuwa a kasar.
Bayan fadar shugaban kasa ta sanar da shirin Bola Tinubu na korar wasu Ministoci, yan siyasa da dama sun fara kama kafa tun bayan fitar da rahoton a Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ta hannun ofishin yaɗa labaransa ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sa baki a rikicinsa da EFCC.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun mininstan shari'a, Lateef Fagbemi ta musanta batun cewa wata kotu ta umarci a kwace kudadenta a kasar Amurka.
Kungiyar NYA ta fito ta yi magana kan rikicin da ake yi tsakanin gwamnan Zamfara da Bello Matawalle. Kungiyar ta ce Dauda Lawal na tsoron ministan na Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da karawa matasa ƴan bautar ƙasa alawus da ake biyansu kowane wata daga N33,000 zuwa N77,000 daga watan Yulin, 2024.
Masu zafi
Samu kari