Latest
Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudi har N24bn domin tallafawa gidaje fiye da 900 a jihohin Najeriya 36 da birnin Tarayya, Abuja domin rage radadi.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana adadin 'yan ta'addan da dakarun sojoji suka hallaka a cikin watanni uku. Sojojin sun kwato makamai masu yawa.
Gwamna Chukwuma Soludo na jihar Anambra ya ba ma'aikatan jiharsa tabbacin cewa daga watan Oktobar 2024 za su fara karbar sabon mafi karancin albashin N70000.
Shugaban jam'iyyar APC, Ganduje ya jagoranci gwamnonin APC zuwa fadar shugaban kasa, Bola Tinubu da ke Abuja a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya amsa kira wajen cire darduma mai dauke da sunan 'Muhammadu' da ake takawa a fadarsa. Mutane sun yaba masa sosai.
Hukumar shirya zabe mai zaman kanta ta Kano ta yi watsi da takardar da wasu yan siyasa ke yadawa na cewa kotu ta dakatar da gudanar da zabukan kananan hukumomi.
A wannan labarin za ku ji yadda gwamnatin tarayya ta sake ba yan Najeriya hakuri kan halin kunci da wasu daga cikin manufofinta su ka tsunduma jama'a.
Tsohon dan majalisar wakilai, Sani Takori, ya bukaci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal da ya hada kai da gwamnatin tarayya domin magance matsalar tsaro.
Wata babbar kotun jiha da ke Ilorin, jihar Kwara ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane biyar da ake zargin sun kashe mutane 39 a harin bankin Offa.
Masu zafi
Samu kari