Latest
Goodluck Jonathan ya fadi dalilin dakatar da Muhammadu Sanusi II a CBN. Jonathan ya ce an shigar da korafi kan kudin da gwamnan yake kashewa a bankin CBN.
Masu shirya zanga-zangar ranar 1 Oktoba, 2024 na matsa kaimi wajen tattaro kawunan matasan kasar nan domin nuna adawa da yadda ake tafiyar da gwamnati.
Jam'iyyar NNPP a Kano ta cigaba da karbar yan APC da suka sauya sheka. Abba ya yiwa Ganduje illa a siyasa wajen wawushe yan APC sama da dubu a mazabarsa.
Gwamnatin tarayya ta bakin hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana cewa ta soma gudanar da bincike kan wadanda ake zargi da daukar nauyin 'yan bindiga a Arewa maso Yamma.
Gwamnatin Akwa Ibom ta sanar da mutuwar mai dakin gwamnan jihar, Fasto Misis Patience Umo Eno. An rahoto cewa uwar gidan gwamnan ta rasu ne a ranar Alhamis.
Wani jigon APC, Taslim Dan-Wanki ya zargi kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas da cin amanar 'yan APC bayan nada hadimai sama da 600 daga jam'iyyar adawa.
An samu sabon tashin hankali a Akwa Ibom mai arzikin man fetur yayin da farashin fetur ya kai N2,500 kan kowace lita. Gwamna Umo Edno ya dauki mataki.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya shirya korar shugaban ma’aikata, Femi Gbajabiamila tare da maye gurbinsa da tsohon minista, Babatunde Fashola.
A hukumance, 'Hamster Kombat' ta shiga kasuwa inda yan Najeriya suka yi Allah wadai da farashin bayan ta fashe a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024.
Masu zafi
Samu kari