Latest
Ma'aikatar ilimi ta tarayya ta gargaɗi ƴan Najeriya su kaucewa duk wani dako da aka turo masu ta layin wayar minista, Farfesa Tahir Mamman saboda an yi masa kutse.
A wanna rahoton, fadar shugaban kasa ta mika ta'aziyyar shugaba Bola Tinubu bisa mutuwar matar gwamnan Akwa Ibom, Umo Eno, tare da jinjina halayenta na kwarai.
S labarin nan, rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana nasarar damke wani jami'in hukumar tsaron fararen hula (NSCDC) bisa alaka da yan ta'adda
Sanata Orji Kalu ya karyata cewa ya rasu a kasar Amurka. Ya kuma taya APC murna kan samun nasara a zaben Edo. Sanatan ya kara da cewa ana wahala a Najeriya.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya kare Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan cire tallafin man fetur inda ya ce ba laifinsa ba ne.
Masu shirya zanga zanga ranar 1 ga watan Oktoba, 2024 sun rubuta wasiƙar neman ƴan sanda sun samar masu ingantaccen tsaro a lokacin da suka fito.
Yan Najeriya a kafafen sadarwa sun bayyana ra'ayoyi bayan sakin Seaman Abbas da rundunar soji ta yi. Wasu sun yi kira ga sojan ya kara aure bayan samun yanci.
Ustaz Abubakar Salihu Zariya ya warware fatawar da ya bayar a kan halarcin 'mining' biyo bayan amfani da wata aya a inda ba muhallinta ba. Malamin ya ba da hakuri.
Matar gwamnan jihar Akwa Ibom ta rasu. Legit ta tattaro muku abubuwa 5 masu muhimmanci kan matar gwamnan da ta rasu bayan rashin lafiya a asibitin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari