Latest
Yayin da ake cigaba da tuhumar tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, sarakuna sun bayyana damuwa kan yadda ake neman ganin bayansa inda suka roki Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, Namadi Sambo, Etsu na Nufe, Abdulsalami da sauransu sun haɗu a masallacin Jumu'a kuma an yiwa Najeriya addu'o'i a Abuja.
Hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta kama tsohon gwamnan jihar Taraba, Architect Darius Ishaku kan badakalar N27bn a yau Juma'a 27 ga watan Satumbar 2024.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa sababbin daraktoci bakwai a hukumar gidan talabijin ta Najeriya (NTA), fadar shugaban ta bayyana sunayensu.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ce nan gaba kadan matsalar rashin tsaro za ta fi karfin gwamnati matukar ba a dauki matakin kawar da talauci ba.
Ministan Abuja, Wike ya nada Dr. Samuel Atang a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren gudanarwa yayin da ake jita-jitar korar wasu Ministoci.
Babban limamin cocin nan da ya shahara wajen tsoma baki a harkokin siyasa Primate Ayodele ya ce PDP na dab da tasa wani gwamna wanda zai koma wata jam'iyya.
Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000 don saukaka kudin fetur.
NNPP ta tura sako ga Sanata Barau Jibrin kan masu sauya sheka zuwa APC a Abuja. NNPP ta ce yayanta ba su sauya sheka a Kano, yan damfara ne suke rudarsa.
Masu zafi
Samu kari