Latest
Yayin wasu malamai ke haramta ko halatta harkokin 'mining' da 'kirifto', Farfesa Isa Pantami ya shawarci malamai kan magana game da abin da ba su da ilimi.
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta kasa watau NAHCON ta ce hukumomin Saudiyya sun canza tsarin samar da abinci ga alhazai da ɗakunan kwanansu a baɗi.
Rahoton da muke samu daga kasashen waje sun bayyana yadda aka kai hari kan dakarun Hezbollah tare da kashe shugabansu Hassan Nasrallah a ranan Juma'a.
Shugaba a jam'iyyar NNPP ya bayyana kuskuren da 'yan Najeriya suka yi wajen shugaban kasa a 2023. Ya ce Kwankwaso ne ya fi cancantta ya zama shugaban Najeriya.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sake rashin nasara a kotu kwanaki kadan bayan jam'iyyarsa ta fadi zaben gwamnan jihar da aka gudanar a makon jiya.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa hukumomin tsaro sun fara zama da jagororin shirya zanga zanga ranar 1 ga watan Oktoba domin shawo kansu su hakura.
Ya kamata Okuneye Idris Olanrewaju watau Bobrisky ya yi watanni 6 yana rufe a kurkuku. Ana zargin 'dan daudun ya yi kwanaki kusan 20 ne kawai sai aka dauke shi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sano ya yabawa gwamnatin tarayya bisa ƙarin alawin ƴan NYSC, ya ce kamata ya yi na mata ya ɗara haka zuwa N100,000.
Tsohon kwamishinan yada labarai na jihar Zamfara, ya yi Allah wadai da kalaman da Gwamna Dauda Lawal yake yi kan karamin ministan tsaro Bello Matawalle.
Masu zafi
Samu kari