Latest
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kai ziyarar jaje masarautar Bichi da ke jihar Kano a yau Asabar domin jajantawa iyalan yan sanda da suka mutu.
Dan majalisar dokokin jihar Cross Rivers na jam'iyyar Labour Party (LP) ya fice saga jam'iyyar zuwa APC mai mulki. Ya samu tarba daga jiga-jigan APC a jihar.
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kawo ziyara jihar inda daruruwan mutane daga karamar hukumar Bichi suka tarbe shi.
Muhammadu Sanusi II zai canza sarautar mutane da yawa a Kano. Bashir Ado Bayero da Bello Ado Bayero za su zama ‘Dan Isa da ‘Dan Lawan Kano a sauye-sauyen.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa waɗanda za su jagoranci hukumar raya Arewa maso Yamma bayan rattaɓa hannu a kudirin dokar kirkiro hukumar.
Yayin da ake shirin shiga zanga-zanga a ranar Talata 1 ga watan Oktoban 2024, Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da matasa kan zargin hannu a zanga-zangar watan Agusta.
Jami'an tsaro sun samun gagarumar nasara kan 'yan bindiga a jihar Katsina. Jami'an tsaron sun yi nasarar kubutar da manoma shida da aka yi garkuwa da su.
Gwamnatin Bola Tinubu na kokarin ganin ta cimma shirinta na renewed hope kamar yadda aka bayyana a ranar Juma’a, cewa CREDICORP ta raba wa mutane sama da N3.5bn.
Jam'iyyar APC a matakin gunduma ta dakatar da tsohon sakataren yaɗa labaran jam'iyyar na jihar Kwara, Alhaji Tajuedeen Aro bisa zargin cin amana da zagon ƙasa.
Masu zafi
Samu kari