Latest
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta shirya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, a gaban kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa dakarun rundunar sojojin saman Najeriya za su ci gaba da kai hare hare kan miyagun 'yan bindiga.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci masu adawa da shi a PDP, ya ce dukkansu ya fi ƙarfin ya tsyaa yana takun saka da su.
Karamin Ministan muhalli a Najeriya, Iziaq Kunle Salako ya bayyana himmatuwar Shugaba Bola Tinubu wurin kawo karshen halin kunci da ake ciki a kasar.
Gwamnatin jihar Edo ta zargi mataimakin gwamna, Philip Shaibu ta shirya makarkashiya domin mamayar gidan gwamnati a ranar Litinin 30 ga watan Satumbar 2024.
Za a ji labari cewa wani kwararren mai harkar crypto ya yi tsokaci a kan Hamster Kombat ya ce dama tun can an fahimci Hamster Kombat ba za ta yi daraja ba.
Malam Nasir El-Rufai da mutanensa sun kawo wani shiri da ake kira Arewa Tech Fest. Da taimakon Arewa Tech Fest, ana sa ran matasan Arewa za su shawo kan matsaloli.
Wata kungiyar matasa a Arewa ta janye daga shiga zanga-zangar da ake shirin yi a ranar Talata 1 ga watan Oktoban 2024 inda ta shawarci sauran matasa kan haka.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya bukaci Nyesom Wike da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara su sasanta rikicin siyasar da ke tsakaninsu.
Masu zafi
Samu kari