Latest
Wadanda suka shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba sun sanar da 'yan sanda cewa za su yi gamgamin a Eagle Square a Abuja da kuma gadar Ikeja a birnin Legas.
Ali Muhammad Ndume ‘dan siyasa ne, amma ya na ganin abokan aikinsa ba su da gaskiya ko kadan. Ndume yake cewa duk wanda aka samu bai sata to ya yi sa’a.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Rabaran Jolly Nyame ya tafka babban rashi bayan mutuwar mahaifiyarsa a daren ranar Asabar 28 ga watan Satumbar 2024.
Benjamin Netanyahu, firaministan Isra'ila, ya bayyana kisan da aka yi wa Hassan Nasrallah, sakatare-janar kuma shugaban kungiyar Hizbullah, a matsayin ramuwar gayya.
Hukumar NSCDC ta nuna takaicinta kan samun jami'inta da aikata laifin safarar makamai da kwayoyi ga 'yan bindiga a jihar Zamfara. Ta shirya korarsa.
Kungiyar likitocin hakori ta kasa (NAGGMDP) ta koka kan cewa likitoci a Kano sun yi karanci a halin yanzu tare da yin barazanar shiga yajin aikin daga 1 ga Oktoba.
Dakarun sojoji naa rundunar MNJTF sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai hatin da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi a jihar Borno. Sojojin sun kwato makamai.
Yayin da ta'addanci ke kara ƙamari musamman a yankin Arewa maso Yamma, tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami ya fadi dalilin ƙaruwar matsalar.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmood Yakubu da ya binciki zarge-zargen rashawa da laifuffukan zabe tsakanin gwamnoni da mataimakansu.
Masu zafi
Samu kari