Latest
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan abubuwan da suka hana 'yan Najeriya samun ci gaban da ya dace. Ya dora laifi kan cin hanci da rashawa.
Wani dan majalisar wakilai ya cire tsoro ya fadawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu gaskiya kan yadda tsare-tsaren gwamnatinsa suka jawo tsadar rayuwa a kasar.
Wata kungiyar dattawan Arewa maso yamma ta gargadi Bola Tinubu kan sauya ministocin tsaro, gidaje da kasafin kudi. kungiyar ta ce ministocin sun yi kokari.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa nan ba da daɗewa ba duhu zai yaye, harske ya bayyana a Najeriya, ya roki mutane su ƙara hakuri.
A wani harin kwantan bauna na ramuwar gayya, yaran marigayi Kachalla Nagala sun halaka hatsabibin dan bindiga, Kachalla Mai Shayi da ke dabar Kachalla Mai Bille.
A rahoton nan, Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya kare manufoffin tattalin arzikin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu duk da koken yan Najeriya.
Kungiyoyin farafen hula sun fadi hanyar da Bola Tinubu zai bi wajen shawo kan matasa masu zanga zangar Oktoba. A ranar Talata matasa za su fara zanga zanga.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar lalata wani sansanin 'yan ta'adda da ke cikin daji a jihar Kaduna. Sun hallaka miyagu masu yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN) ta 23 kuma mace ta 2 a tarihin kasar.
Masu zafi
Samu kari