Latest
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta tabbatar da kwato makudan kudi har N13bn da aka yi baba-kere a kansu a watan Satumbar 2024 da ta gabata a Najeriya.
Jam'iyyar NNPP da ke karkashin jagorancin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ta rasa jiga-jiganta zuwa jam'iyyar APC da Abdullahi Ganduje ke shugabanta.
Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idirs Kauran Gwandu ya bai wa sarakuna 4 masu daraja ta ɗaya kyautar motocin alfarma irin wsɗanda yake hawa, ya yaba masu.
A wannan labarin, gwamnatin tarayya ta kaddamar da fara rabon Keke Napep mai amfani da gas samfurin CNG domin tallafawa matasan kasar nan don samar da aikin yi.
Yan bindiga sun kashe wani babban dan banga da ya tunkari yan bindiga suka yi musayar wuta. An kashe dan bindigar ne yayin da yake kokarin ceto mata da aka sace.
Shekaru uku kenan da sace dan takarar gwamna a jam'iyyar LP, Hon. Obiora Agbasimalo a yankin Luli a ranar 18 ga watan Satumbar 2021 a jihar Anambra.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nasarawa (NASIEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da zaben ciyamomi da na kansilolin jihar a ranar Asabar 2 ga Nuwambar 2024
Wasu matasa da dama sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke jihar Ondo, sun bukaci a gaggauta kawo sauyi.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Neja watau NSEMA ta sanar da cewa zuwa yanzu an ceto mutum 150 daga ruwa bayan kifewar jirgin yan Maulidi a Neja.
Masu zafi
Samu kari