Latest
Gwamnatin jihar Benue ta ayyana ranar Juma'a, 4 ga watan Oktoban 2024 a matsayin ranar hutu a jihar. Gwamna Hyacinth Alia ya ba da hutun ne saboda zabe.
A wannan labarin, za ku ji jami'an rudunar yan sandan kasar nan ta bankado maboyar yan ta'adda a yankin Sauka, a hanyar tashar jirgin sama da ke Abuja.
Rundunar tsaron Isra'ila (IDF) ta tabbatar da kai hari a Arewacin zirin Gaza. Harin ya yi sanadiyyar kashe shugaban gwamnatin Hamas da ke Gaza da wasu mutum biyu.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi, Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers na fuskantar matsala daga jam'iyyun PDP da kuma APC kan zaben.
Kotun tarayya da ke Abuja ta ba da belin tsohon gwamnan Taraba a kan N150m. EFCC na zargin tsohon gwamnan da karkatar da kudi har N27bn a jihar Taraba.
A wannan labarin, Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar wakilan kasar nan, Ali Ndume ya shawarci shugaban kasa kan yadda za a magance matsalar tsaro.
Tsohon Darakta-Janar na kwamitin kamfen Marigayi MKO Abiola a zaɓen 1993 kuma tsohon sanata, Jonathan Silas Zwingina ya kwata dama yana da shekara 70.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zaftare harajin VAT kan iskar gas, motoci masu amfani da lantarki da abubuwan hawa na CN domin saukakawa talakan Najeriya.
A wannan labarin, za ku ji cewa bayan samun labarin korar sojan ruwa, Seaman Abbas Haruna daga aiki, rundunar tsaron kasar nan ta bayyyana dalilan daukar matakin.
Masu zafi
Samu kari